Latest
Mataimakin shugaban kasa ya kai ziyara zuwa Kano, ya yi gaisuwar wasu mutuwa da aka yi. Yemi Osinbajo ya yi ta’aziyya a masallacin Sheikh Ahmad Ibrahim Babma.
Rahotanni sun ce an cin ma matsaya cewa ba za a kai kujerar shugaban jam’iyya zuwa Arewa maso gabas da Arewa maso yamma ba a zaben shugabannin da za ayi a Abuja
Fadar Shugaban Kasa ta ce manyan mutane masu aikata rashawa ne ba su son a sake samun 'wani Buhari' a Najeriya saboda wata manufarsu na gina kansu. Mai magana d
Shaharariyar jarumar masana’antar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabon fim din ta mai dogon zango mai suna “Matar Aure”, Jarumar ‘yar asalin jihar Kaduna wacc
Dan Shehu Dahiru Bauchi ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa. Ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook kwanakin nan.
Gardama tsakanin masoya kungiyoyin kwallon Chelase da Barcelona ya sabbaba mutuwar wani matashi mai suna Saifullahi Abdullahi, a karamar hukumar Danja ta jihar.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu son kafa kasar Biafra ne, IPOB a ranar Talata suka afka wata cocin katolika da ke Onitsha, jihar Anambra a kudu maso gabas.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun tarwatsa sansanin haramtacciyar Kungiyar masu neman kafa kasar Biyafara IPOB da kuma 'yar uwarta ta ESN.
Gwarazan dakarun rundunar sojojin Najeeiya sun kwato mutum 8 da yan bindiga suka yi yunkurin garkuwa da su a Kaduna, sun kuma aika yan ta'adda akalla uku Lahira
Masu zafi
Samu kari