Latest
Ashe wayoyin Iphone da Ipad ne su ka zama kayan tukwuici a bikin Zahra Nasiru Bayero da Yusuf Buhari. An kashe makudan kudi wajen raba wa baki kayan kyauta.
A ranar Alhamis 19 ga watan Augusta ne wata Aisha Kabiru mai shekaru 17 ta sharbawa makwabciyarta, Bahijja Abubakar mai shekaru 28 wuka wanda hakan ne yayi.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa, ta fara kaddamar da shirin N-Power na rukunin C a sashi na farko wanda aka fara cikawa a cikin wata Yunin shekara ta 2021.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wata jarumar masana'antar shirya fina-finai Kannywood bisa zargin saka abubuwan da basu dace ba a kafafen sada zumunta.
Kamar yadda Hausawa ke cewa, Kano tumbin giwa ko da me kazo an fi ka, batun ko haka ne? An samu wani bakanon da ya tuko motarsa daga birnin Landan har Kano.
Gwamnatin jihar Edo ta ce za ta saka tsauraran matakai a bankuna, majami'u, masallatai da wuraren shagulgulan biki kan duk wanda bai yi riga-kafin cutar korona.
'Yan sandan jihar Zamfara da wasu jami'ai daga hukumomin tsaro da suka hada da sojoji sun tsananta sintirin samada kasa a yankin Gusau zuwa titin Tsafe a jihar.
Yan fashin daji sun kashe mutane hudu sun kuma yi awon gaba da wasu mutanen 50 a garin Gora Namaye da ke karamar hukumar Maradun na jihar Zamfara kamar yadda ra
Kotun ma'aikata dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta umarci kungiyar likitoci (NARD) da kuma gwamnatin tarayya su warware dukkan rashin jituwar da suke
Masu zafi
Samu kari