Latest
'Yan bindiga sun kai mummuan hari a wani yankin jihar Katisna, sun hallaka jami;an tsaro da dama a wurin. Sun sace motoci da kuma kona wasu bayan tafka barna.
Mun tattaro maku abin da ake fada a game da ‘Dalar shinkafar’ da aka dankara a Najeriya. Irinsu Hakeem Baba Ahmed ya yi gatse, ya ce shinkafa mai araha ta zo.
Shehu Sani ya zolayi Bola Tinubu kan yawan shekarunsa, inda ya ce shi da Tinubu ba komai bane face sa'anni kuma abokan juna. Su gayu ne sannan samari masu jini.
Wata kotu a ƙasar Pakistan dake tafiyar da mulki da dokokin musulunci, ta yanke wa wata matashiya yar shekara 26 hukuncin kisa bisa zargin batanci ga Annabi.
Gwamnan jihar Neja dake arewa maso tsakiya a Najeriya, Abubakar Sani Bello, ya tabbatar da goyon bayansa ga jagoran APC na ƙasa, Bola Tinubu, ya ɗare mulki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tuno yadda wasu suka kitsa hallaka shi a gadar Kawo da ke jihar Kaduna. Ya ce ya tsallake rijiya da baya a yayin harin da aka
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya roki yan Najeriya su tantance alkawurran da ya yi a lokacin yakin neman zaɓe a 2015 kafin su masa hukunci kan gwamnatinsa.
Mammalakin makarantar Noble Kids School dake jihar Kano ya shiga komar yan sanda kan laifin garkuwa da kashe dalibar makarantarsa, Hanifa Abubakar yar shekara 5
Dr Hakeem Baba-Ahmed, mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa ya ce Najeriya bata bukatar shugaban kasa na kabilanci. Da ya ke jawabi wurin taron tattaumawa
Masu zafi
Samu kari