Latest
Ƴan fashin daji da ba a san ko su wanene ba sun sace Mohammed Okpu, sakataren Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Jihar Nasarawa, The Cable ta ruwaito. Hakan na
Rundunar sojojin Najeriya ta karyata batun da ke yawo cewa, rundunar na shirin daukar tubabbun 'yan ta'addan Boko Haram aiki bayan da suka mika wuya yanzu.
China Civil Engineering Construction Corporation ne suke aikin jirgin kasa a Najeriya. Za su kammala kwangilar jirgin kasan Kano zuwa Kaduna a cikin watanni 18.
Ana rade-radin kudi aka biya domin a canza abin da kudirin PIA ya kunsa a Majalisa. Dr. Ahmad Lawan yace babu wanda aka ba cin hanci domin a taba kudirin PIB.
Tsohon Sojan Ruwa, Commodore Kunle Olawunmi, a ranar Laraba ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ta san wadanda ke daukan nauyin yan ta'addan Boko Haram da suka.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun sace sakataren hukumar zaɓe ta jihar Nasarawa (NASIEC) a gidansa dake kauyen Bakin Rijiya, Nasarawa, ranar Talata
Duk da rahotannin cewa ya mutu, rahotanni daga iyalan Manjo Dantong da aka sace sun bayyanawa FIJ cewa kawo karfe 10 na daren jiya yana nan da ransa bai mutu ba
Garin Jos a ranar Talata ta cika ta banbatse da jama'a masu halartar jana'iza sakamakon rasuwar shahrarren attajirii, Alhaji Sama’ila Mohammed, wanda aka fi san
Kwara - Wasu miyagu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace ɗalibar jami'ar jihar Kwara yayin da take hanyar komawa ɗakin kwanan ta dake cikin gari.
Masu zafi
Samu kari