Latest
Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, sun kama wani tsohon soja, Pa Joseph Owherhi, a garin Suleja da ke jihar Niger kan safarar wiwi a Ni
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Pantami, ya bayyana cewa ba bada duk gudummuwar da ya kamata ta ɓangarensa don magance matsalar tsaro.
Kawunan magoya bayan jam’iyyar adawa ta PDP sun rabu gida biyu tun bayan dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa, Prince Uche Secondus da babbar kotun Fatakwal.
‘Yan bindiga a ranar Talata, 24 ga watan Agusta, sun kai hari makarantar horar da sojoji na Naeriya da ke jihar Kaduna, inda suka kashe jami’ai biyu da sace 1.
Wasu ‘yan bindiga sun dakatar da shigar da man fetur garin Dansadau da makwabtansa tun bayan banka wa wata tankar mai da ta taho daga Gusau zuwa Dansadau wuta.
Babban malamin coci, Fasto Tunde Bakare, yace ba wani abun damuwa bane idan arewa sun fitar da wanda zai gaji shugaba Buhari a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno ya ce ba duk tubabbun mayakan Boko Haram da suka tuba cikin kwanakin nan ne ‘yan ta’adda ba, A cewarsa mata ne kananan yara.
Hukumar dabbaka koyarwan addinin Musulunci da gyaran tarbiyya watau Hisbah a jihar Kano ta sammaci yar wasar kwaikwayon Kannywood, Ummah Shehu, zuwa ofishinta.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, yace mayakan Boko Haram sun kai masa hari sama da sau 50 amma Allah yana bashi sa'ar tsallake wa ya tsira.
Masu zafi
Samu kari