Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta ta yi karin wa'adin zaben fidda gwani ba tare da sake duba ga jadawalin hidimomin jam'iyyun siyasa ba kafin babban zaben 2023 mai z
Bola Tinubu, tsohon gwamnan Jihar Legas kuma mai neman tikitin takarar shugaban kasa a APC ya ce idan aka zabe shi shugaban kasa, cikin shekaru hudu, zai yi aik
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya zama wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar APC a jihar Sokoto, TVC ta ruwaito da sauran majiyoyi
Duk da tashen da jam'iyya mai kayan alatu ta su Kwankwaso wato NNPP ta ke yi a Kano abubuwa sun fara dagule mata, wani ɗan majalisa ya sake sauya sheka zuwa APC
Tsohon Gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, wanda yayi murabus daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ranar Laraba ya koma jam'iyyar Labour Party (LP).
Kaduna - Mazauna garuruwa uku dake hanyar Abuja zuwa Kaduna sun mika kokon bararsu ga Gwamna Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna kada ya tayar da su daga muhallansu
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, uwar gidansa Aisha da wasu yayansa mata da suka dira birnin Malabo, sun samu kayakkyawar tarva cikin kauna da soyayya jiya.
Bayan janye wa daga takarar gwamna awanni 48 da suka shuɗe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Abaribe, ya yi murabus, ya fice PDP.
Tuni kun ji cewa Sanata Aishatu Binani ta lallasa gardawa biyar a zaben fidda gwanin yan takaran gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Adama
Masu zafi
Samu kari