Latest
A ranar Laraba aka kwashi ‘yan kallo bayan Sanatan Legas ta Yamma, Solomon Olamilekan Adeola ya rushe da kuka bayan mutane sun kawo masa fom din tsayawa takarar
Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) ta bugi kirjin cewa za ta yi nasara a zaben 2023, inda ta ce kuri'u miliyan 12 na nan yana jiranta a yankin arewa.
Wasu mambobin jam’iyyar PDP a Jihar Kano na bangaren Shehu Sagagi su na hannun ‘yan sanda bayan sun lalata taron shugabannin dayan bangaren jam’iyyar da aka yi
Umaru Yar’Adua ya rasu ne a rana irin ta yau a Mayun shekarar 2010. Goodluck Jonathan ya rubuta sakon ta’aziyya a Facebook, yana tunawa da tsohon mai gidansa.
Jami’in ‘yan sanda dauke da makamai a ranar Alhamis, 5 ga watan Mayu, sun karbe sakatariyar jam’iyyar PDP ta jihar Abia dake kan titin Finbars dake Umuahia.
Wani Magidanci ya gurfana a gaban Kotu bisa tuhumar cin mututuncin matarsa da kuma yi mata barazanar kasheta saboda ta cika yawan amfani da kayan Make-Up .
Jami'an tsaro sun sheke a kalla 'yan bindiga guda goma yayin da suka yi yunkurin tarwatsa shagalin bikin sallar karama a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Nan da kwanaki kadan za a ji Gwamnatin jihar Edo za ta sa kafar wando daya da mabarata. Gwamnan Godwin Obaseki ya ci burin hana bara a kan titi, a koma gona.
Wata budurwa mai shekaru kusan 30, mai suna Ugochi Nworie ta rasa rayuwarta sanadiyyar hadaka wurin yi ma ta fyade a wani Otel cikin Abakaliki, jihar Ebonyi.
Masu zafi
Samu kari