Latest
Jagoran jam'iyyar APC na kasa kuma dan takarar shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce karuwar mutane da ke aiki don samun tikitin takarar shugaban kasa
Wani abun fashewa ya kuma tashi a kusa da wani kamfanin Man Fetur a jihar Imo ranar Laraba, tuni aka tabbatar da mutuwar mutum biyu a karamar hukumar Oguta.
Tukur Jangebe, Kwamishinan harkokin addini na Jihar Zamfara ya yi murabus daga mukaminsa bayan ya gano ina shirin tsige shi daga kujerarsa akan yanayin wa’azins
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, jam'iyyar APC a halin yanzu ta dage ranar rufe sayar da fom din takara zuwa ranar 10 ga watan Mayu. Ta yi karin haske akai
Janet Easley mai matukar kirki ta dau tsawon lokaci tana ba wa dubbannin marasa karfi da gajiyayyu abincin dare a tsakiyar Indiana duk lokacin hutu na tsawon.
Adams Oshiomole ya bayyana aniyarsa ta gaje kujerar Buhari a zaben 2023 mai zuwa idan Allah ya kaimu. Ya bayyana hakan ne a yau dinnan a hukumance a bainar jama
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci hukumomin soji da sauran jami’an tsaro da su yi iyakacin kokarinsu wajen kamo wadanda suka fille kan wasu sojoji...
Mohammed Salah ya bayyana yunuwarsa na sake haduwa da kungiyar Real Madrid a kan Man City. Salah zai so ya rama abin da ya faru a wasan karshe na shekarar 2018.
Gwamna jahar Jigawa, Muhammad Abubakar Badaru, da ministan harkokin Neja Delta, sun ayyana aniyar gaje kujerar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Masu zafi
Samu kari