Latest
Wani dan Najeriya mai suna Suleiman Seidu ya samu lambar yabon Tusk Conservation kan gudumawar da ya bayar wurin kare rayukan namun dajin da za su iya karewa.
Saura ‘yan kwanaki kadan a daura mata aure a Azare, amarya Hauwa Abdullahi ta yi mutuwar fuju'a a farkon 2022. Allah ya yi mata rahama, ya ba ta Aljannah. Ameen
Wata rigama ta barke a Afaha Oku da ke garin Ikpa a karkashin karamar hukumar Uyo cikin jihar wanda ya yi sanadin mutuwar wasu ‘yan jari bola guda biyu, The Pun
Har yanzu akwai masu sha’awar ganin Goodluck Jonathan ya sake komawa kujerar shugaban kasa. Jonathan ya yi kus-kus da jagororin da ke taya shi yakin neman zabe.
Wasu hazikan maza 'yan asalin Cambodia sun kawo wani sabon salo na hada kayayyaki da kasa inda suka gina gida kacoka da kayan cikinsa da kasa har da kujeru.
Bindigogi da sauran makamai 178, 459 ake lissafin sun bace daga hannun ‘yan sanda. Kuma ana zargin shugabannin rundunar ‘yan sanda da badakalar kwangiloli.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya ce jami'an tsaro su sakarwa dajika bama-bamai domin ganin bayan 'yan bindiga. Ya ce ko za a yi barna, gara a tada su.
‘Yan kwanaki suka rage, babu tabbacin APC za ta shirya zaben shugabanninta na kasa. Wasu masu rike da madafan iko su na kokarin ganin an yi watsi da zaben.
Marigayi Bashir O. Tofa ya na cikin wadanda suka nemi su takawa Gwamna Ganduje burki kan raba masarauta da yake ganin cewa dadaddiyar tarihi ce a kasar Kano.
Masu zafi
Samu kari