Latest
Tsohon gwamnan na jihar Kwara ya ce ya tsaya takara ne saboda akwai bukatar a magance matsalolin da suka addabi kasar nan na tsawon shekaru a zamanin nan..
Bayan ministoci, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya umarci dukkan wasu masu rike naɗe-naɗen gwamnatin tarayya su yi murabus idan zasu nemi takara a zaben 2023.
Iyorchia Ayu, shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya bayyana cewa suna aiki tukuru domin ganin sun yi nasarar lashe zaben shugaban kasa a babban zaben 2023 mai zuwa.
Gwamnan jihar Kuros Riba, Ben Ayade, ya karbi fom din takarar Sanata mai lamba 9498 a karkashin jam’iyyar APC mai mulki, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.
Maganar NNPP tayi wa APC taron dangi a Kano tayi karfi, Shekarau ya gujewa Gawuna. Malam Ibrahim Shekarau ya gujewa Nasiru Gawuna da ya je gidansa cikin dare.
Yan bindiga sun kashe sojoji shida yayin da suke hanyar su ta zuwa wurin da aka kai hari a Tati, wani ƙauye da ke karamar hukumar Takum, a cewar Kakakin Sojin.
Iyayen wani matuƙin jirgin sama a ƙasar Indiya sun garzaya Kotu, sun nemi ɗan su ya biya su makudan kudin da suka kashe a kan sa ko kuma ya hafar musu jika
An fara rade-radin Sarki Rilwan Suleiman Adamu yana tare da Yemi Osinbajo. Mai martaba ya bayyana ainihin abin da ya faru da tsakaninsa da Mataimakin shugaban.
Hoton Kwamandan Sojin Najeriya, Laftanan Kanal Ememike S. Okore (N/11717) da tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane suka sace a jihar Taraba ya bayyana.
Masu zafi
Samu kari