Latest
Kano - A karo na uku, shahrarren Malamin dake tsarin a gidan gyara hali, Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya sake watsi da Lauyoyinsa saboda basu bashi kariya.
Cif Samuel Oluyemisi Falae ya na ganin zai yi wahala INEC ta iya shirya zabe a shekara mai zuwa, ya ce idan aka tafi a haka, ba zai yiwu a wasu shugabanni ba.
Tsohon ministan sadarwa na Najeriya Olawale Adeniji Ige, ya rasu yana da shekaru 83 a duniya a ranar Litinin 9 ga watan Mayu, kamar yadda diyar sa ta sanar.
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya yi watsi da rahoton cewa ya karbi N200m hannun tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan don saya masa Fom.
Kimanin awa 48 bayan ya nesanta kansa da wasu kungiyoyi da suka siya masa fom din takarar shugaban kasa na 2023, tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yanke
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci ministocinsa da ke neman takarar mukaman shugabanci a 2023 da su yi murabus. Ga jerin sunayen wadanda suka ajiye aiki.
Shahararren malamin addinin musulunci a Najeriya, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, ya tabbatar da goyon bayans aga mataimakin shugaban ƙasa ya gaji Buhari a 2023.
Sanata Babafemi Ojudu ya fadi abin da ya sa a karshe za a ji Yemi Osinbajo ya lashe zaben fitar da gwani a jam’iyyar a APC. Hakan na zuwa ne ana shirin zaben.
A cikin masu biyan N100m na sayen fam, akwai wanda da kyar su ke biyan haya. Jigon na APC ya na ganin ana bukatar wanda ya shirya mulki ne ba wanda ake roko ba.
Masu zafi
Samu kari