Latest
Mai bada shaidan EFCC ya fadawa kotu yadda tsohon Gwamnan Neja ya sace N2bn, ya yi kamfe. Babangida Aliyu ya karkatar da N2bn daga asusun Neja wajen cin zabe.
Za a ji Economic and Financial Crimes Commission mai yaki da rashin gaskiya ta na binciken jam’iyyun APC mai mulki da PDP mai hamayya kan zargin wawurar kudi.
An yi zama da ASUU Aso Rock Villa da nufin ganin an bude jami’o’i. A karshe zaman bai haifar da ‘da mai ido ba, shugaban ASUU ya ce za su cigaba da yajin-aiki.
Ko kwana daya ba a yi ba, bayan dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba ya bayyana batun sauya shekarsa daga jam’iyyar APC zuwa YPP saboda tsadar fom din takara
Babban Limamin Cocin Katolika na Diocese na Sokoto, Mathew Kukah, ya yi Allah-wadai da kisan wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto a yau.
Jarumi a Kannywood kuma Furudosa da Daraka. Ali Rabiu Ali, ya ayyana tsayawa takarar ɗan majalisa mai wakiltar Dala a majalisar wakilan tarayya karkashin PRP.
A ranar Alhamis, jam’iyyar NNPP ta hada kai da Kungiyoyi masu zaman kansu, NGOs fiye da 1,000 da Kungiyoyi masu kare hakkin bil’adama da za su mara wa jam’iyyar
Akalla mutane biyu ne aka kama bisa laifin kashe wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari, kamar yadda rundunar ‘yan sanda ta bayyana a ranar Alhamis...
Wani fasinjan da bai iya tukin jirgi ba ya sauko da jirgin da rikice a sama a yankin Florida bayan gazawar direba wajen shawo kan jirgin, kamar yadda Guardian.
Masu zafi
Samu kari