Latest
Wani abun fashewa da mutane suka bayyana da Bam ya tashi yayin mutane ke cikin jin daɗin su a wata mashaya a jihar Kogi, mutum uku sun rasa rayuwarsu a wurin.
Rahoton da ke shigowa yanzun haka na nuna cewa ɗiyar tsohon ministan Abuja kuma.jigo a jam'iyyar PDP, Solomon Ewuga, ta rasa ranta a wani hatsarin jirgin sama.
A ranar Alhamis ne tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Bukola Saraki, ya yi alkawarin gina gidaje 500,000 a duk shekara idan aka zabe shi matsayin shugaba
Wasu iyaye yan Indiya sun kai karar dansu kotu saboda ya kasa haifa masu jikoki. Sun nemi a biya su diyyar naira miliyan 270 ko ya haifa masu jika a shekara.
Bola Ahmed Tinubu ya tsaya a Kaduna ne a zagayen da yake yi na neman goyon-bayan ‘ya ‘yan APC a zaben tsaida gwani. Nasir El-Rufai ya fada masa cewa ana tare.
Kimanin kananan hukumomi 445 a fadin jihohi 32 da birnin tarayya Abuja zau fuskanci ambaliyar ruwan sama bana, Ministan ruwa, Injinya Suleiman Adamu ya bayyana.
An gurfanar da Minotu Shodimu, mai shekaru 39 gaban kotun majistaren Ebute Meta da ke Jihar Legas bisa zarginta da lalata tsanin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki
Hukumar sojojin Najeriya ta yi ram da wani sojanta da ke sana'ar sayar da Alburusai da kayan sojoji ga yan ta'adda a yankim karamar hukumar Shinkafi ta Zamfara.
Sokoto - Hukumar kwalejin ilmi ta Shehu Shagari dake jihar Sokoto, Arewa maso yammacin Najeriya ta sanar da rufe makarantar bisa abinda ya auku da safiyar yau.
Masu zafi
Samu kari