Latest
Labari da dumi da muke samu na cewa, shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Sheikh Khalifa bin Zayed Al Nahyan ya rasu yana da 73, Khaleej Times ta ruwaito.
Birnin tarayya Abuja - Sauran Ministocin shugaba Muhammadu Buhari cikin goman da suka bayyana niyyar takara a zaben 2023 sun gabatar da takardun murabus dinsu.
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano, Zubairu Hamza Massu, ya fice daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC ya koma New Nigeria People's Party,
Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka yana ganawa da ministocinsa dake neman takaran siyasa a zaben 2023. Wannan zama ya biyo bayan umurnin da shugaban kasa.
Gwamnan Jihar Cross River, Ben Ayade ya tube rawanin Itam Hogan Itam, basaraken yankin Calaba ta kudu akan shiga harkar siyasa dumu-dumu, The Cable ta ruwaito.
Mai bawa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin yada labarai Femi Adesina, ya ce shugaba Buhari na da wanda ya fi son ya gaje shi 2023.
Mun tattaro maku kadan daga cikin tarihin Uba Sani wanda ake tunanin zai rike tutan APC a 2023. Kafin zaben 2015, Sani rikakken 'dan PDP ne ta ciki da waje.
Akalla fursunoni uku sun gudu daga gidan yarin Agbor dake jihar Delta yayinda katanga ya rushe sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwaryar da aka yi ranar Talat
A ranar Alhamis, 12 ga watan Mayu, Jami’an Hukumar Yaki da Rashawa da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa, EFCC sun yi kama wani mai makarantar koyar da damfa
Masu zafi
Samu kari