Latest
Ko kwana daya ba a yi ba, bayan dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba ya bayyana batun sauya shekarsa daga jam’iyyar APC zuwa YPP saboda tsadar fom din takara
Babban Limamin Cocin Katolika na Diocese na Sokoto, Mathew Kukah, ya yi Allah-wadai da kisan wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto a yau.
Jarumi a Kannywood kuma Furudosa da Daraka. Ali Rabiu Ali, ya ayyana tsayawa takarar ɗan majalisa mai wakiltar Dala a majalisar wakilan tarayya karkashin PRP.
A ranar Alhamis, jam’iyyar NNPP ta hada kai da Kungiyoyi masu zaman kansu, NGOs fiye da 1,000 da Kungiyoyi masu kare hakkin bil’adama da za su mara wa jam’iyyar
Akalla mutane biyu ne aka kama bisa laifin kashe wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari, kamar yadda rundunar ‘yan sanda ta bayyana a ranar Alhamis...
Wani fasinjan da bai iya tukin jirgi ba ya sauko da jirgin da rikice a sama a yankin Florida bayan gazawar direba wajen shawo kan jirgin, kamar yadda Guardian.
Gwamna Godwin Emefiele na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce yana jin dadin duk wani wasan kwaikwayon da ke zagaye da burinsa na takara a 2023, Daily Trust ta r
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU, su janye yajin aiki, rahoton TVC. Shugaban kasar ya kuma ba wa daliban Najeriya hak
Mallam Garba Shehu ya bayyana cewa shugaban kasar ba zai binciki yadda yan takara suka samu kudaden da suka kashe wajen siyan fom ba saboda ba huruminsa bane.
Masu zafi
Samu kari