Latest
Bala Abdulqadir Mohammed ya yi bayanin abin da yake tunani ya kawowa Muhammadu Buhari cikas. Bala Mohammed ya ce Buhari Soja ne wanda bai fahimci siyasa ba.
Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara zuwa Jigawa saboda shirin 2023, amma Osinbajo bai samu damar haduwa da Gwamna Muhammad Badaru Abubakar da Mataimakinsa ba.
Har yau APC ta ki ayyana yankin da zai fito da ‘dan takarar shugaban kasa. Jam’iyyar ta shiga rububi ne saboda tsoron PDP za ta iya tsaida su Atiku Abubakar.
Guguwar sauya sheka zuwa jam'iyya me ya yi wato jam'iyyar NNPP mai kayan Marmari ta yi gaba da shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin Kano, Ganduje ya ɗau mataki.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Ahmed Gumi, ya ce wadanda ba musulmi ba sun sha zagin Annabi Muhammad (tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi) a lokaci
Kungiyar Kiristocin Najeriya, reshen matasa (YOWICAN) ta yi barazanar cewa ba za ta zabi duk wani dan siyasa da bai yi alla wadai da kisar da wasu suka yi wa De
Akwai ‘yan siyasa masu dabarar yankan fam fiye da daya a 2023 ganin an fara lissafin zaben 2023 a Najeriya. ‘Yan siyasa su na gina gidaje biyu domin gobara.
Mambobin Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kaduna sun roki babban jagoran su na kasa, Asiwaju Bola Tinubu da ya zabi gwamnan jihar, Mallam Nasir
Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya isa gidan Ibrahim Shekarau, sanatan Kano ta Tsakiya. Wata bidiyo da Daily Trust ta wall
Masu zafi
Samu kari