Latest
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba zai yi ritaya daga siyasa ba har sai ya zama shugaban Najeriya a 2023.
Karamar ministar sufuri, Gbemisola Saraki, ta karbi ragamar aiki daga hannun Cif Rotimi Amaechi a matsayin ministar sufuri bayan ya yi murabus a hukumance.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ziyarci wajen da tukunyar gas ta fashe a jihar Kano. Lamarin dai ya yi sanadiyar rasa rayukas tara da jikkata wasu.
Gwamnatin Jihar Kano, a ranar Talata ta ce ba a makaranta ne fashewar tulun gas ya faru a Sabon Garin Kano ba, The Nation ta rahoto. Kwamishinan Labarai, Malam
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman shugabanci, Atiku Abubakar, ya nemi afuwar yan jarida a jihar Plateau kan fatattakarsu da jami'an tsaro suka yi.
Rahoton da muke samu yanzun ya nuna cewa karar harbin bindiga ta fara tashi a wurin da ake zargin wata tukunyar gas ce ta fashe a Anguwar Sabon Gari, Kano.
Sanata Orji Uzor Kalu ya sake jadada goyon bayansa ga takarar shugabancin kasa na Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan, yana mai cewa a shirye ya ke ya zama '
Dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar ya fattaki yan jarida daga sakatariyar PDP a lokacin da ya ziyarci jihar a ranar Litinin domin gana wa da shugabannin j
Ana zargin cewa wasu jami’an sojin Najeriya sun kai farmaki wurin da dalibai ke gudanar da zanga-zanga a garin Akure na jihar Ondo a ranar Talata 17 ga Mayu.
Masu zafi
Samu kari