Latest
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Abubakar Atiku, ya ce dole ne duk wani sakon Twitter da ke shafinsa ya samu amincewarsa kafin a yada shi a duniya daga gareshi.
Malaman Musulmai a Sakkwato sun shawarci gwamnati cewa matukar tana son dakile faruwar haka to tilas ta kafa dokar da zata tanadi hukunci mai tsauri kan batanci
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Kurmin Sata da ke da tazarar kilomita kadan daga Millennium City a karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna, Arewa maso Ya
Tsohon ministan harkokin Neje Delta, Sanata Godwill Akpabio, ya ce bai janye daga tseren takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC mai mulki.
Wasu ‘yan ta’adda sun kashe akalla manoma 7 da babban limamin masallacin Juma’a na garin Faru mai suna Malam Sani Akwala a ranar Asabar, a kauyen Dajin Danau da
Wasu matasa masu zanga-zanga a ranar Asabar, 14 ga watan Mayu, sun kona tare da lalata wasu coci biyu karkashin jagorancin Bishop din darikar Katolika na Sokoto
Gwamnatin jihar Sokoto ta dakatar da shirin komawa makarantun Firamare da na Sakandare a jihar saboda dokar kulle da ta saka a fadin jihar, ta kara mako guda.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, ta bukaci a yi zanga-zanga na kasa bisa kisar da aka yi wa Deborah Samuel, dalibar aji 2 na Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari
Bayan ya siya fom din takarar shugaban kasa na naira miliyan 100, an tantance tsohon shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole, domin takarar kujerar sanata.
Masu zafi
Samu kari