Latest
Wasu tsagerun da ba'a gane ko suwaye sun banka wuta a ofishin rarraba wutar Lantarki na jihar Enugu wanda ke zaune a yankin jihar Anambra da safiyar Litinin.
Ministar kula da harkokin mata, Pauline Tallen, ta janye daga aniyarta na shiga takarar kujerar sanata mai wakiltan Filato ta kudu a babban zaben 2023 mai zuwa.
Wasu da ake tsammanin yan bindiga ne sun aikata mummunar ta'ada a wata karamar hukumar tare da kotun da ke cikin ta a jihar Anambra ranar Lahadi da daddare.
Rundunar yan sanda reshen jihar Anambra ta tabbatar da an yi garkuwa da ɗan majalisar jiha a yankin Aguata da ke jihar Anambra, yankin da gwamnan jihar ya fito.
‘Yan sanda a jihar Legas sun kama wasu mutane hudu da ake zargin sun yi wa wani David Imoh mai shekaru 38 kisan gilla ta hanyar kone shi a yankin Lekki Phase On
Gabanin zaben shekarar 2023, tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya ce Rabiu Kwankwaso ne dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP.
Atiku Abubakar ya yi wa ‘yan Najeriya alkawarin cewa idan aka ba shi damar zama shugaban kasa a 2023, zai sake fasalin kasar nan tare da magance rashin tsaro.
A yau ne tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau zai bayyana ficewarsa daga jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya janye ƙudurin sa na tsayawa takarar Sanatan Kano ta Arewa a majalisar dattawan Nijeriya a zabe mai zuwa na 2023.
Masu zafi
Samu kari