Latest
‘Dan takarar Gwamnan Oyo ya amince da shan kayi tun kafin a fara zaben tsaida gwani. Dama ba kasafai aka saba ganin gwamna mai-ci ya sha kasa a irin haka ba.
Tsohon shugaban majalisar dattawa kuma ɗan takarar gwamnan jihar Enugu, Sanata Ike Ekweremadu, ya zare kansa daga zaɓen fidda gwanin PDP, ka iya komawa APC.
Ɗan majalisa mai wakiltar Madobi mazaɓar tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ficw daga jam'iyya mai tashe a Kano NNPP ya koma jam'iyyar APC mai mulki.
Gabanin zaben fidda gwani na gwamna na jam'iyyar PDP, tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara Barista Mahdi Aliyu Gusau ya fice daga takarar da ya bayyana.
Iyalan fasinjojin da aka sace yayin da suke kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun balle zanga-zanga a babban birnin tarayya ta Abuja don nuna damuwarsu ga FG.
Bayan haka kuma, wani dan takaran, Shehu Sani, ya ce yana ci gaba da fafutukarsa ta fitowa takarar gwamna a jam’iyyar PDP yayin da wasu ke ci gaba da fita.
Mutane bakwai ne suka halaka yayin da wasu uku suka jigata a anar Talata, 24 ga watan Mayu yayin wani farmaki da 'yan ta'adda suka kai kauyukan jihar Zamfara.
Masu iya magana suna cewa duniya tamkar rawar yan mata ne, idan yau kai ne a gaba gobe kuma wani ne zai shige gabanka. Wannan darasin ita ce ta faru da Sanata D
Fadar shugaban kasa ta gargadi yan Najeriya kan yunkurin mayar da martani bisa bidiyon dake yawo a kafafen sada zumunta na kisan wata 'yar Arewa mai juna biyu.
Masu zafi
Samu kari