Latest
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da ta kammala digiri da makin da ba a saba gani ba. Ta yi karatu mai zurfi, ta kammala digirinta da CGPA din da ya kai 6.9.
A ranar Laraba, Shugabannin jam'iyyar APC sun bawa gwamnan Jihar Osun, Adegboyega Oyetola kyautan takobi, banmi, taburma da ruwa daga rafin Oluminrin a matsayin
Wani ango ya jawo cece kuce a kafar sada zumunta yayin da ya yi shigar koɗadɗen wandon Jeans da karamar riga, ya halarci ɗaura auren su, amarya ta caba ado.
Kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Nasiru Magarya, ya umurci magatakardan majalisar, Shehu Anka, ya rabawa dukkan yan majalisa takardar fara shirin tsige.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya marawa takarar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na son zama shugaban kasar Najeriyaa babban zaben 2023 baya.
Kungiyar Arewa ta CNG ta bayyana rashin amincewarta ga wasu maganganun da gwamnan jihar Ondo ya yi. Ta ce hakan na nuni da yana kin Arewa da tsarin dimokradiyya
Gwamnatin Tarayya ta ce kasuwar gwala-gwalai ta Jihar Kano za ta yi gogayya da sauran takwarorinta a fadin duniya da zaran an kammala ta kafin karshen 2022.
Gwamnatin jihar Bauchi ta zargi wani jirgin da ke yawo a wasu sassan jihar da yiwuwar kokarin wanzar da ta'addanci a jihar. Gwamnan ya ce dole a yi bincike.
An yi jana'izar DPO na yan sanda na karamar hukumar Jibia, DSP Abdullahi Rano, da ya rasa ransa a jihar Katsina. Majiyoyi a hedkwatan yan sanda sun bayyana cewa
Masu zafi
Samu kari