Latest
Ministan Kwadago, Dr Chris Ngige, ya bayyana cewa zai shirya zama tsakanin manyan masu ruwa da tsaki kan ganin yadda za'a kawo karshen yajin aikin Malaman jami.
Sannanu kuma masu fada a ji na kabilar Igbo, karkashin kungiyar dattawan kabilar Igbo IECF, sun bayyana cewa wajibi ne a baiwa yankin kujeran shugaban kasar Naj
Dan takarar shugaban kasa Adamu Garba ya fito ya magantu kan zargin da Abba Kyari ya yi na cewa 'yan IPOB da ESN ke son ganin bayan sa ganin yadda ya addabe su.
Gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin gwamna Seyi Makinde, zata shirya zama da kungiyoyin yan daban Anguwa da kungiyoyin asiri domin sasanta tsakanin su
Tawagar 'yan sanda sun yi nasarar dakile farmakin yan ta'adda masu yawa, wadanda ke tare mutane su yi musu fashi a titin Zango zuwa Kankara cikin jihar Katsina.
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ya kwatanta shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaba mai gaskiya da Ubangiji ya turo, The Sun ta ruwaito. Osinb
Kungiyar ASUU ta malaman jami’a ta tafi yajin-aikin da zai dauki makonni hudu. Ministan ilmi ya dauki wani mataki da ake sa rai zai sa a koma cigaba da koyarwa.
Garba Shehu, kakakin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce shugaba Buhari ya fi matasa da dama da ke caccakar sa lafiya da kwarin jiki. Shehu ya yi wannan magan
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana a wasu hotuna sanye da kananan kaya inda ya tsuke. Kyawawan hotunan sun yadu inda jama'a suka dinga tsokaci a kai.
Masu zafi
Samu kari