Latest
Ganin cewa abu ne mai wuya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya samu tikitin takarar shugaban kasa na APC, a wannan zauren mun duba wasu daga matakai da zai iya dauka.
Tsohon gwamnan Akwa Ibom kuma mai neman takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Godswill Akpabio, ya bayyana cewa ba zai janye ba.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya yi hasashen juyin mulki a zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress.
Gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki a kasa daga yankin Arewa sun bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya zaɓi magajinsa daga Kudu. Gwamnonin sun fitar da wata sanarwa
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Asabar ya ce yankin kudancin Najeriya ta fitar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a babban zaben 2023. Shugaban kas
Kungiyar hadin gwiwa ta arewa ta soki gwamnonin yankin na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) su 10 wadanda suka goyi bayan mika mulki yankin kudu a 2023.
Rudanin ya kara kamari ne tun lokacin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zama zakaran gwajin dafin jam'iyyar adawa ta PDP, hakan yasa APC.
Tun da Muhammadu Buhari na goyon bayan mulki ya koma Kudu, Gwamnan Jigawa ya janye takara musamman tun gmanin anyan Arewa duk sun yi ittifaki a kan abu daya.
Rundunar yan sandan Najeriya ta Abuja ta ce tana bincike kan kashe wani mutum da aka yi bisa zargin yin batanci a ranar Asabar a unguwar Lugbe a Abuja. Hakan na
Masu zafi
Samu kari