Latest
Kwamitin mutum 7 da aka baiwa hakkin tantance yan takara kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun zabi wasu mutum 13 cikin
A yau Asabar, 4 ga watan Yuni ne 'yan Najeriya za su tattauna kan batutuwan zabukan Najeriya na shekara mai zuwa tare da sanin yanayin shirin hukumar zabe,INEC.
Za a ji wani ‘dan Majalisar Najeriya ya shirya zanga-zanga shi kadai kan harin jirgin Abuja-Kaduna. Hon. Bamidele Salam ya nemi a ba dangin matafiya hakuri.
Ana fatan masu neman takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC za su yi taro a yau Asabar. A cewar The Punch, za a yi taron ne misalin karfe 8 na dare a g
Bashir El-Rufai, dan gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya bayyana abin da zai aikata idan dan takarar shugaban kasa na Labour Party Peter Obi ya lashe zaben
Dakarun hadin gwiwa na kasashe masu yaki da Boko Haram, MNJTF, sun kashe yan Boko Haram/ISWAP guda 805 yayin wani atisaye na kawar da yan ta'addan da aka fara a
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai sake yin tafiyarsa zuwa kasar waje karo na uku cikin kwanaki takwas. Shugaban kasar da iyalansa sun hallarci taron kungiya
Kungiyar ta'addanci ta Jamar Ansarul Muslimina fi Biladi Sudan wacce aka fi sani da Ansaru sun musanta kai hari kan jirgn kasa da ya kwaso fasinjoji daga Abuja.
Wasu bayanai da suke hitowa daga fadar shugaban ƙasa sun nuna cewa ana tsammanin Shugaba Buhari ya kammala shirye-shiryen bayyana ɗan takarar da yake so a APC.
Masu zafi
Samu kari