Latest
Bola Ahmed Tinubu ya taimakawa Ahmad Lawan a siyasa, wannan bai hana Sanatan yin takara da shi a zabe ba, hakan ta sa Tinubu ya gagara yin shiru da ya ci zabe.
Fasto Tunde Bakare yana cikin wadanda ake gani sun gabatar da jawabi mai kyau a zaben APC. A nan ne aka ji ya ce an yi amfani da kudi wajen samun kuri’unsu.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben shekarar 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce dole jam'iyyarsa ta yi iya kokarinta don ganin PDP bata karbi
Kungiyar yakin neman zaben Yahaya Bello na neman shugaban kasa ta caccaki fitowar Bola Tinubu a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a wannan tar
Abdullahi Ganduje, gwamnan Jihar Kano, ya taya Asiwaju Bola Tinubu, tsohon gwamnan Legas, murnar samun nasarar lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa a jam'iy
PDP tayi magana a kan zaben APC da aka yi, Jam’iyyar ta ce Atiku Abubakar ya fi karfin Bola Tinubu, shi ya dankara shugaban kasa Muhammadu Buhari da kasa a 2019
Tuni aka fara rade-radin cewa Bola Tinubu zai zabi dan arewa kirista suyi takara tare, musamman ma saboda yan Najeriya na adawa da tikitin Musulmi-Musulmi.
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben fidda gwani na jam'iyyar da aka yi a ranar Laraba.
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa ta fice daga taron cikin matsanancin fushi daga filin Eagle Square inda ta ki raka Buhari mika wa Tinubu tutar jam'iyyar.
Masu zafi
Samu kari