Latest
Matashiyar budurwa mai suna Josephine ta rabu da saurayinta saboda yaki goyon bayan dan takarar shugaban kasar da take so, Peter Obi gabannin babban zaben 2023.
Mukaddashin Akanta-Janar na tarayya, Anamekwe Nwabuoku, bayyana cewa halin da Najeriya ke ciki yanzu sai an ci bashi kan a iya biyan kudin albashin ma'aikatan.
Bayan dogon lokaci da jin ta bakin kusoshin PDP a taruka daban-daban jiya da daddare, Atiku Abubakar ya zaɓi wanda ya ke so ya zama abokin takararsa a zaɓe.
Shahararren limamin cocin Katolika, Ravaran, Father Ejike Mbaka na shan suka bayan kalaman da ya yi kan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP)
Abuja - Hedkwatar Cocin Katolika a Najeriya ta bayyana rashin amincewarta da yunkurin Musulmi da Musulmi suyi shugaban kasa da mataimaki a zaben shugaba a 2023.
Muddin ba'a samu wani canji, dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai sanar da aboki
Gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalnong, ya nuna niyyar son zama abokin tafiyar dan takarar shugaban kasar APC, Aiwaju Bola Tinubu, saboda ya cancanta, ba don
Majalisar dokokin jihar Oyo ta fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan jihar, Rauf Olaniyan. A kwanan ne mataimakin gwamnan ya sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Gwamna Simon Lalong ya tabbatar da cewa ya ji sunansa a cikin wadanda ake tunanin dauka a jam’iyyar APC, ya bada shawarar mataimakin Bola Tinubu ya zama kirista
Masu zafi
Samu kari