Latest
Bola Tinubu ya nuna wanda yake so ya zama Mataimakinsa a zaben 2023. Sanata Kashim Shettima shi ne wanda aka fi tunanin zai zama abokin takarar Tinubu a badi.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya yi nasarar lashe zaben da majalisar shawara da PDP ta kafa domin taimakawa wurin zabo abokin tafiyar Alhaji Atiku Abubakar.
Sanin kowa ne jam'iyyun siyasa sun fitar da ƴan takaransu daban-daban ta hanyar zaɓukan fidda gwani, amma abinda ake sauraro shi ne sunayen abokan takararsu.
yayin zantawa a ranar Laraba bayan fitowa daga taron FEC, Lai Muhammad, ministan yada labarai da al'adu, ya ce lamarin kungiyar ba mai sauki bane kamar yadda.
A wani sabon hari da aka kai wasu kauyukan da ke karkashin karamar hukumar Danko/Wasagu a jihar Kebbi, wasu ‘yan bindiga akalla 200 sun kai hari tare da kashe w
Ya ce duk da cewa bai kashe wa deliget ko kwabo ba kafin zaben fidda gwanin, amma ya yi mamakin yadda ya kayar da ‘yan takarar da ke raba kudi ga su deliget din
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar African Democratic Party kuma shugaban Roots TV, Dumebi Kachukwu, a ranar Laraba ya bayyana cewa matarsa ta roke shi ya b
Mai magana da yawun babban jam'iyyar hamayya ta ƙasa wato PDP, Debo Ologunagba, ya ce yan Najeriya su ƙara hakuri nan yan awanni zasu ji sunan mataimakin Atiku.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wani dan jarida dan asalin Umuahia mai suna Chuks Onuoha na yankin Kudancin Najeriya
Masu zafi
Samu kari