Latest
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya ce ba zai janye wa kowa takararsa ba har da yan takarar manyan jam'iyyun APC da PDP,
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari wani kauye dake ƙaramar hukumar da gwamnan Bauchi ya fito, Alkaleri, sun yi kokarin sace mutane amma matasa suka tarbe su
An tsige mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kogi Rt Hon Ahmed Muhammed da wasu manyan jami'an majalisar dokokin jihar guda uku saboda wasu dalilai.
Wani karamin yaro ya kashe kowa da kwalliyarsa mai ban mamaki yayin da ya fito ranar burin aiki ta makarantarsu sanye da rigar jami’in sojan ruwa, hotunan sun y
Wata budurwa ta bayyana yadɗa rayuwa ta juya mata baya a ɓangaren soyayya ta yadɗa ta kwashe shekaru a Burtaniya amma babu waɓda ya taba kula ta da sunan so.
Gamayyar ƙungiyar shugabannin al'umma na kudu da tsakiyar Najeriya sun fusata da abin da gwamna Okowa na Delta ya yi bayan a jiharsa gwamnoni suka cimma matsaya
Duk da cewa Theresah Adusei ta kammala karatun digiri da sakamakon '1st class' fannin ilimin bayanai da halayyar dan adam a Jami'ar Ghana, ta sha fama domin gan
Kungiyar kare hakkin Musulmai watau Muslim Rights Concern (MURIC), ta yi murnar hukuncin kotun koli wacce ta halastawa dalibai mata sanya Hijabinsu a jihar Lega
Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya bada umurnin a fara yi wa masu tura baro, direbobin adaidaita sahu, direbobin bas da manyan motocci rajista a
Masu zafi
Samu kari