Latest
Watanni biyu bayan rasuwar mai martaba Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi III, matansa Gimbiya Opeyemi Omobola da Moji sun nuna sabbin katafaren gidajensu.
gwarazan dakarun yan sanda da taimakon yan Bijilanti sun fatattaki wasu mahara yayin da suka yi yunkurin kai harin ta'addanci kan mutanen kauyuka a jihar Zamfar
Yan bindiga sun halaka wani makiyayi mai suna Ado Mamman a wani yankin na Pai dake karamar Hukumar Kwali ta Abuja. Sun yi Garkuwa da wanoi Maude Ado a rugar.
Shahararren malamin addinin musuluncin nan dake zaune a Kaduna, Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi, a ranar Litinin, ya bukaci ‘yan Najeriya da su yanki katin zabe
Za a ji ana farin ciki, Sojoji da ‘Yan banga sun kashe ‘yan bindigan da suka addabi kowa. Gawan sun fito saman ruwa dauke da dalma da sojoji suka harba masu.
Babbar Kotun tarayga dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa daga rufe damar yin rijistar katin zaɓe.
Hotunan wani 'dan Najeriya mai digiri suna yadu yana tura kurar ruwa a jihar Taraba. Mutumin da aka gano sunansa Kawu Malami, ya karanci injiniyancin noma.
Tsohon ministan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Godsday Orubebe, ya yi murabus daga jam'iyyar PDP mai adawa, inda ya bayyana dalilansa na ficewar...
Tsohuwar jarumar masa’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood kuma mata a wajen Yerima Shettima, Fati M Ladan, ta samu karuwar diya mace a gidan aurenta.
Masu zafi
Samu kari