Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana matsayanta kan rikici da ya barke kan tikitin takarar kujerar mazabar Yobe ta Arewa tsakanin Bashir Machina da Sana
A kalla dalibai 15 ne suka ci maki 01 kacal a yayin da hukumar shirya jarrabawa da Najeriya, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar shiga karamar ajin sakandare
Tsohon Hadimi, ‘Dan takarar Gwamna a 2015, da Mai neman Sanata za su zama Minista a wurin Rotimi Amaechi, Ogbonnaya Onu, Godswill Akpabio da Emeka Nwajiuba.
Alkalan kotun kolin Najeriya sun aikewa Alkalan Alkalai, Justice Ibrahim Tanko Mohammed wasikar kar ta kwana bisa abubuwan dake gudana a babbar kotun Najeriya.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zargin mambobin ƙungiyar IPOB ne su ta da fitacciyar kasuwa a yankin ƙaramar hukumar Aguata da ke jihar Imo ranar Litinin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rubutawa majalisar dattawa wasika yana neman a tantance sunayen ministoci bakwai da za su maye gurbin wasu ministocionsa.
Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu ya bayyana cewa yana tantama idan har yan Najeriya sun shirya zabar Peter Obi a matsayin shugaban kasa a zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Neja kuma jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Babangida Aliyu, ya bayyana daya daga cikin dalilan da yasa aka ki zaben gwamnan.
Bayan an bada sanarwar magoya baya sun shiga NNPP, wasu sun fara dawo da baya su na zamansu a APC. Mabiya sun ce sam ba za su rabu da Gwamnatin Dr. Ganduje ba
Masu zafi
Samu kari