Latest
Wata kungiya ta rabawa Bola Tinubu hankali, ta ba shi shawarar ya dauki Ministan shari’a a APC. Har yanzu dai Bola Tinubu bai dauki abokin takarsa ba tukun.
An yi kayataccen shagalin bikin sunan 'dan Hanan Buhari, Zayd Muhammad Turad bayan watanni da Muhammad Turad tare da Hanan Buhari suka samu karuwar yaro namiji.
Malam Muhammadu Sanusi ya tanka masu rade-radin cewa yana goyon bayan Peter Obi. Tsohon Sarkin ya fito ya nesanta kansa da wani rubutu da ake yadawa da sunansa
Ragowar fasinjoji 50 da aka sace a harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna suna fuskantar barazanar cizon macizai da ciwuka masu matukar illa da barazana garesu.
Mutane mazauna garin Kubwa a babban birniɓ tarayya Abuja sun shiga yanayin kaɗuwa da tashin hankali biyo bayan gano gawar wata mata da dabbobi a kusa da ita.
An sallami Janar Abdussalami Abubakar, jikinsa ya dawo garau. Abubakar (rtd) ya fara samun sauki bayan ya shafe kwanaki yana gadon asibiti a can kasar Ingila.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Adewale Osifeso ne ya bayyana haka a garin Ibadan a ranar Litinin, inda ya ce daga cikin wadanda ake zargin akwai wani ma’ai
Matashiyar budurwa, Ameerah Sufyan wacce ta yi zargin cewa an yi garkuwa da ita a shafin Twitter ta fito ta bayar da hakuri a kan kitsa labarin saceta da ta yi.
Wasu jiga-jigan jam’iyyar APC guda shida da suka hada da ‘yan majalisa da kuma tsohon mataimakin gwamna sun fice daga jam’iyyar tare da sauya sheka zuwa wasu ja
Masu zafi
Samu kari