Latest
Daruruwan masu zanga-zanga ne suka mamaye sakateriyar APC a ranar Talata domin nuna adawa da ba da tikitin mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar, Punch ta ruwait
Majalisar dokokin Kano a ranar Litinin, 20 ga watan Yuni, ta zabi mamba mai wakiltan mazabar Kiru, Hassan Dashi, a matsayin sabon mataimakin kakakin majalisar.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a wata fira da ya yi, ya ce dama can Bola Tinubu en ɗan takarar da yake fatan ya gaje shi kuma zai ba shi goyon baya 100%.
Gwamnatin jihar Zamfara mai fama da hare-haren ta'addancin yan fashin daji ta ce ta samu nasarori gagara musali daga farkon zuwanta 2019 zuwa yanzun shekara 3.
A ranar Talata ne majalisar dattawa ta nada Sanata Philip Tenimu Aduda (FCT) a matsayin sabon shugaban marasa rinjaye na majalisar tun bayan ficewar na farko.
Wasu tsagerun yan bindiga a yammacin ranar Litinin, 20 ga watan Yuni sun kaddamar da wani sabon hari a kan al’ummar karamar hukumar Guma da ke jihar Benue.
Tsoffin daraktocin hukumar zabe mai zaman kanta da kuma masu hasashe a Najeriya sun yi gargadin cewa jam’iyyun siyasa na iya fuskantar rikici kan zaben fitar da
Shugaban alkalan Najeriya, Ibrahim Muhammad, ya yi martani ga alkalan da suka zargesa da rashawa. Yace kasar ce a daure, shima bai ga jar miyar ba balle ya sha.
Wani dan gani kashenin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party a jihar Sakkwato, Jamilu Sufi ya ce ana yi masa barazanar kisa saboda Peter Obi.
Masu zafi
Samu kari