Latest
Wata kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a Kano, a ranar Alhamis ta bada umurnin a tsare wani Badamasi Abubakar a gidan gyaran hali bayan ya amsa laifin dage
Kigali - Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyarar yawon ganin ido gidan tarihin kisan kare dangi na kasar Ruwanda da ya auku kimanin shekaru 29 da suka gabata.
Jami'an yan sanda reshen jihar Zamfara sun ceto wasu mutane 14 a yayin wani aiki da suka gudanar a dajin Kunchin Kalgo da ke karamar hukumar Tsafe ta jihar.
Layukan watan tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawar Najeriya, Ike Ekweremadu da na Ache Anichukwu, mai magana da yawunsa a halin yanzu suna kashe, Daily
Babban Basaraken Masarautar Panyam da aka yi garkuwa da shi ya dawo cikin iyalansa bayan kai ruwa rana kan kuɗin fansa, mutane sun ɓarke da murnan dawowarsa.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya amu mukamin Alaadini na kasar Yarbawa daga wajen Majalisar Malaman kasar Oyo, Kudu maso yammacin Najeriya.
Yan bindiga sun kai farmaki gidajen da ke yankin Rahamawa da Shagari low-cost a jihar Katsina a safiyar yau Alhamis, 23 ga watan Yuni inda suka sace mutane.
Hukumomi a kasar Birtaniya ta damke tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu, da matarsa Beatrice kan laifin kan wani yaro kasar.
Matashi ya baiwa mahaifinsa kyautar kudi sai kuma ya karbe abin sa saboda uban nasa baya goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Obi.
Masu zafi
Samu kari