Latest
Hukumar yan sandan jihar Ondo a ranar Laraba ta bayyana cewa ta damke yan bindiga masu tada kayar baya guda 14 a fadin jihar. Yan ta'addan sun hada da Ojo Rotim
Wannan tambayar ta kunno kai ne daga masu kula da siyasa da kuma kiyasi da hasashe musamman idan aka kalli yadda jam’iyya mai mulkin ce ta fi karfi a Arewaci.
Abuja - Hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC ta karyata rahotannin cewa ta dage ranar karshe na rijistan katin zabe da kwanaki sittin zuwa karshen watan Agusta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya ya ce hare-haren da aka kai wa coci-coci cikin kwanaki 14 ya nuna cewa akwai wani shiri da miyagun mutane suka yi domin j
Sanata Victor Umeh ya bayyana cewa gungun jama’a da ke kaunar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi, ya zama abin damuwa ga jam’iyyar A
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace masu kai farmakin kwanakin nan kan cocina "ragwaye" ne kuma za a ladabtar da su kan laifukansu. Ya kwatantasu da ragwaye.
Wasu mutum biyu da kwanan nan aka ceto daga hannun masu garkuwa da mutane a Katsina, mata da miji, sun bayyana cewa sai da suka biya miliyan 11 sannan aka sako.
Gwamnatin tarayya ta bukaci kwararrun ma'aikatan gwamnati da su nemi kujerar akanta janar. Ta shimfida sharuddan da duk mai neman mukamin zai cike kafin nan.
A 2023, wanda zai iya gyara kasar nan shi ne Peter Obi kurum. Wannan shi ne ra'ayin Attajirin nan, Obi Cubana kamar yadda ya bayyana a Twitter a ranar Laraba.
Masu zafi
Samu kari