Latest
Ingila - Bayanai na cigaba da fitowa game da yadda aka kama tsohon mataimakin shugaban majalisar dattijai, Ike Ekweremadu, tare da matarsa Beatrice Ekweremadu.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Dr Ahmad Gumi ya bayyana rasuwar babban limamin masallacin Maiduguri Road a Kaduna, Alkali Dahiru Lawal Abubakar a matsayin
Za a ji Muhammadu Buhari a tattaunawarsa da Firayin Ministan Birtaniya, Boris Johnson yana cewa wanda ya nemi tazarce bayan cikar wa’adinsa bai ji dadi ba.
‘Danuwan Buhari ya tabbatar da cewa ya zauna da Jam’iyyar Kwankwaso. Fatuhu Muhammad yake cewa ‘yan jam’iyyar NNPP su na tuntubarsa domin sun san darajarsa.
Fittacen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya gargadi hukumomin tsaro game da kama matasan fulani barkatai da suna yaki da ta'addanci. Da ya ke maga
Wata daliba mai shekaru 16 daga Kano Capital Girls Schools a Jihar Kano, Hauwau Ibrahim Muhammad a ranar Laraba ta zama kakakin majalisa mace ta farko a majalis
Yan Sanda a Jihar Kaduna sun bindige wani dan bindiga kuma suka kwato AK-49, da wata bindigar kirar gida Najeriya da babur guda daya a Kaduna. Lamarin ya faru n
Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta rantsar da kwamitin yakin neman zaben gwamnan jihar Osun da zai gudana a watan Yuli, 2022. Shugaban uwar.
Ana iya yi wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu da matarsa Beatrice daurin rai da rai idan aka same su da laifi kuma aka ya
Masu zafi
Samu kari