Latest
INEC ta wallafa bayanai a game da masu neman takarar shugabancin Najeriya a zaben da za ayi a 2023. An fahimci zurfin ilmin 'yan takarar da inda suka yi aiki.
Walid Jibrin ya bayyana cewa jam’iyyarsu ta PDP za ta yi duk abun da ya dace don tabbatar da ganin cewa gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike bai sauya sheka ba.
A ranar 16 ga watan Yuli, 2022, INEC zata gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun, jam'iyyar PDP ta fara shirye-shirye a kokarinta na ganin ta samu nasara a zaɓen.
Yan bindiga sun sace matar shugaban kungiyar ma'aikatan kananan hukumomi, NULGE, ta Jihar Zamfara, Sanusi Mohammed Gusau. Matar, Ramatu Yunusa, wacce ke da ciki
Kungiyoyin goyon bayan Asiwaju Bola Tinubu sun fara tattaunawa da kulla yarjejeniya da sauran jam’iyyun siyasa da basu da yan takarar shugaban kasa a 2023.
Tsohon ɗan takarar gwamnan karƙashin SDP da kuma ɗan uwan tsohon gwamna kuma hadimin gwamna, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP mai kayan marmari a Kwara.
Jam’ian hukumar DSS sun kai simame wani gida dake JMDB quarters, unguwar Tudun Wada dake karamar hukumar Jos ta Arewa inda ta ceto yara 21, cikinsu har da Almaj
Kungiyar Southern and Middle Belt Leaders Forum (SMBLF) ta nuna za ta tsoma bakinta a game da zaben shugaban kasa da za ayi a 2023 domin ceto mutanenta a kasa.
Rashin lafiya da matsalar mantuwa ta sa dole Tanko Muhammad ya sauka daga CJN, ya yi ta fama da larura, har abin ya fara bayyana a wajen gudanar da aikinsa.
Masu zafi
Samu kari