Latest
'Yan bindiga sun kai farmaki wurin kiwon shanu wanda ba shi da nisa da filin jirgin saman Sultan Abubakar na jihar Sakkwoto. Sun kwashe sama da shanu 200 .
Rundunar jami'an tsaron NSCDC reshen jihar Gombe a ranar Talata, 28 ga watan Yuni ta kama ‘yan mata akalla 20 da samari 14 da suka hada da yara kanana da ake za
Duk da ya yi martani a dokance kan zarge-zargen da ake masa, mataimakin gwamnan Oyo, ya garzaya Kotu, inda ya roki ta yi dokar da zata hana shirin tsige shi.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum a jihar Zamfara, Suleiman Abubakar Gumi, a jiya ya ce ‘yan bindiga sun kori sama da al’ummomi 30 a jih
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya kaddamar da kwamitin tsaro guda 4 gami da samar da motoci 20 kirar Hilux da babura 1,500 don fara daukar matakai.
Wata Ambaliya da guguwar iska mai tsanani sanadiyyar mamakon ruwan sama ya yi ajalin mutumu uku yayin da gidajen mutane 2,250 duka rushe baki ɗaya a jihar Kano.
Za a ji daga karshe an maka Bola Tinubu a kotu a kan zargin badakalar satifiket. Lauyan Action Alliance ya ce Tinubu ya yi amfani da takardun bogi wajen takara.
Kungiyar kwadago da Kungiyar ‘Yan kasuwa su na tare da Jam’iyyar Labor Party a zaben 2023. Shugabannin NLC da na TUC sun tabbatar da wannan a wani taro a Abuja.
Shugaban cocin Overseer of Divine Promise Christian Church of God, Apostle E. S. Samuel, ya bada labarin yadda masu garkuwa suka sace shi daga cocinsa a Umulu E
Masu zafi
Samu kari