Latest
Majalisar dattawa a yau Laraba, ta tabbatar tare da amince wa da mutum.7 da shugaban ƙasa Buhari ya gabatar mata a matsayin sabbin ministocin da zasu maye gurbi
Ga dukkan alamu tsugunne ba ta kare ba a PDP game da tsarin mulkin karba-karba, tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, ya dawo da rikicin ɗanye a jam'iyyar.
Dan majalisa mai wakiltar yankin Kwara ta tsakiya, Sanata Ibrahim Oloriegbe, ya ce wasu deliget da ya ba da kudade a lokacin zaben fidda gwani na jam’iyyar sun
Majalisar dattawa ta fara tantance zababbun sabbin ministoci bakwai da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike musu da shi. Wadanda aka zaban sun samu rakiya.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benue, ya ce yana “azumi da addu’a” domin neman dace daga Allah kafin ya yanke shawarar goyon bayan Atiku Abubakar, dan takarar shug
Za a ji cewa wani Bawan Allah ya shiga halin ha’ula’i a sakamakon gano asirin matarsa, yana zargin cewa ta na bin wasu mazajen alhali ta na gidan aure, da yara
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya nuna matuƙar jin daɗinsa bisa ziyarar da tsohuwar matarsata kai musu har gida ta ga 'ya'yan guda hudu
Lauya mai kare hakkin bil adama, Malcolm Omirhobo, ya bayyana gaban alkali a babban kotun tarayya da ke Legas a ranar Litinin sanye da tufafi irin na gargajiya.
Majalisar dattawa ta ce zata tura wakilanta zuwa Burtaniya don ganin halin da tsohon mataimakin shugaban majalisar, Ike Ekwdremadu, wanda ake tuhumarsa a UK.
Masu zafi
Samu kari