Latest
Abuja - Kamfanin man Najeriya NNPC ta yi kira ga yan Najeriya su daina tada hankulansu suna ajiyan man fetur saboda akwai isasshen mai a ajiye da za'a fitar.
Tsohon ‘Dan wasan AC Milan da Real Madrid ya fito ya bayyana shigarsa Musulunci. Gwarzon tsohon ‘dan kwallo Clarence Seedorf ya karbi Musulunci yana shekara 45.
Wani tsohon jami'in tsaro ya roki gwamnati ta tara dukkan masu son zuwa Ukraine yaki da Rasha domin a tura su su yaki Boko Haram da ta addabi Najeriya a yanzu.
A yanzu kuma ana shirye-shiryen biki a tsakanin babban furodusan masana'antar Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda da amaryarsa kuma jaruma, Hassana Muhammad.
Rundunar yan sandan ƙasar nan ta bayyana dumbin nasarorin da ta samu cikin watanni biyu da suka shuɗe, sun kama yan ta'adda, masu garkuwa da sauran su a faɗin k
Wata ‘yar Najeriya mai suna Mystique Evolving ta yi bayani koma-bayan yadda mutane suka yarda da cewa Ubangiji maza da mata kadai ya halitta, inda tace ya halic
Birnin FCT Abuja - Jirgin jigilar dalibai da yan Najeriya mazauna kasar Ukraine na uku ya bira birnin tarayya Abuja da daren Juma’a, 4 ga watan Maris, 2022.
Wata gobara da ta ɓarke da tsakar ranar Jumu'a a Siron hukumar kai agajin gaggawa SEMA ta lakume kayayyaki da suka kai darajar kudi sama da miliyan N18.5 .
Mai martaba sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir, ya nuna goyon bayansa ga takarar Sanata Ahmed Bola Tinubu na shugabancin kasa.Ya bayyana hakan ne yayin d
Masu zafi
Samu kari