Latest
Jam’iyyar PDP reshen jihar Borno a ranar Alhamis, 30 ga watan Yuni, ta dakatar da shugabanta, Alhaji Zannah Gadama, kan zarginsa da yiwa jam'iyyar zagon kasa.
Gwamnan jihar Adamawa na jam'iyyar PDP, Ahmadu Umaru Fintiri. ya zaɓi mace kuma shugaban jami'a a matsayin yar takararmatakiyar sa a zaɓen 2023 da ke tafe.
Dan karamin rikici ya barke a zauren majalisa lokacin da Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya kashe na’urar magana ga Sanata Rochas Okorocha (APC: Imo ta
Saboda hare-haren yan bindiga a masarautar Birnin Gwari a Jihar Kaduna, jagoran al'umma kuma tsohon manajan KSMC, Alh. Zubairu Idris Abdulrauf, ya yi maraba da
Dan takarar shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce kokarin da suke ya yi nisa don shawo kan kowane mamban jam'iyya da yake jin ba daɗi don a haɗa kai.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabenta na gwamnan jihar Osun. Sai dai kuma yawancin gwamnoninta basu hallara ba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta kammala shirin daukar malaman firamare 10,000 domin maye gurbin wadanda aka kora domin inganta alakar malamai da dalibai, Daily
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar zai kasance a tsaka-tsaki da ba hukumar zabe ta kasa cikakken damar yin aikinta a babban zaben 2023 mai zuwa.
Mutane na cikin fargaba a babban birnin jihar Enugu a yayin da wasu yan bindiga suka kai hari shingen yan sanda suka kashe biyu cikinsu da wasu. Lamarin ya faru
Masu zafi
Samu kari