Latest
Kungiyar malamai masu koyarwa ta jami'o'i, ASUU, ta kalubalanci gwamnatin tarayya da ta karba tsarin biyan albashi na UTAS da kuma yarjejeniyar 2009 da tayi.
Atiku Abubakar yana fuskantar barazana idan bai shawo kan ‘yan bangaren Gwamnan na Ribas. Kan jagororin jam’iyyar PDP a Najeriya ya rabu saboda Nyesom Wike.
‘Dan takaran APC a Kaduna ya tsaida Mataimakiyar Gwamna. Idan APC ta lashe zabe, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe za ta zarce a kan kujerar da ta ke kai tun 2019.
Takaddamar da ke kewaye da batan takardar karatun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressive Congress mai mulki, Bola Ahmed Tinubu, ta zo karshe.
Tsohon shugaban hafsan sojin kasa, Tukur Buratai, ya ce bai da alaka da kayayyakin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta kwace kwanan nan a Abuja.
An kashe wani mai gadi mai suna Sunday a gidan man Titolu Venture da ke Igoba a karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo a Kudu maso Yammacin Najeriya..
'Yan daban da zasu kai 50 sun tsinkayi wani gidan saukar baki dake kan titin Sir Kashim Ibrahim, mitoci kadan tsakani da gidan gwamnatin jihar Bauchi a jihar.
Gabanin wa'adin ranar 17 ga watan Yuli da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ba wa jam'iyyun siyasa su mika sunayen 'yan takararsu a zaben 2023, kun
Za a ga duka jerin Alkalan Alkalan da aka yi a tarihi daga 1958-2022 da yadda suka kare a Najeriya. Daga ciki za a ji akwai wadanda aka nemi a kora daga aiki.
Masu zafi
Samu kari