Latest
Dan takarar mataimakin gwamna na jam’iyyar APC a jihar Ribas, Dokta Innocent Barikor, ya tsallake rijiya da baya a wani harin da aka kai masa a Fatakwal a jihar
Peter Obi ya sharara karya game da kwangilar Siemens. Hadimin shugaba Muhammadu Buhari ya zargi ‘dan takaran shugaban kasa da yi wa mutane karya kwanan nan.
Mai taimaka wa fitaccen malamain nan da ke haifar da cece kuce a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi, wato Tukur Mamu, ya ce ƙungiyar Ansaru ce ta kai hari gidan Yari.
An zabi Funke Akindele, ‘yar wasan fina-finan Nollywood da aka fi sani da ‘Jenifa’ a matsayin abkiyar takarar dan takarar gwamnan jihar Legas a PDP a Legas.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna karfin gwiwar cewa jam'iyyarsa ta APC za ta yi nasara a zaben gwamnan jihar Osun da za a yi cikin gaskiya da adalci.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara gidan gyaran hali da tarbiyya na Kuje da ke babban birnin tarayya, Abuja. Yan bindiga sun kai harin ne da abub
A halin da ake ciki na jimamin hare-haren da aka kai jihar Katsina da Abuja, ɗan takarar shugaban kasa na ADC, Kachikwu, ya roki shugaba Buhari ya yi murabus.
Wasu 'yan ta'adda sun kai farmaki gami da kubutar da 'yan gidan yarin Kuje 600 a daren Talata, tare da neman inda DCP Abba Kyari yake amma basu samu nasara ba.
Abuja - Rahoton da ya fito na cewa dakataccen mataimakin kwamshinan yansanda, Abba Kyari ya gudu daga gida kaso na Kuje a daren ranar Talata karya ne kamar yad.
Masu zafi
Samu kari