Latest
An kara tsaurara matakan tsaro a garuruwan da ke yankin Kuje da kewaye a babbar birnin tarayya, Abuja bayan farmakin da yan Boko Haram suka kai kurkukun Kuje.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa majalisar ministocinsa garambawul da sabbin ministoci da aka ba shi mukamai bayan da wasu daga ciki suka yi murabus.
Ministan Tsaro, Bashir Magashi, ya ce kididiigar abuɓ da ya faru da dabarun da maharan suka bi wajen kai hari gidan Yarin Kuje ya nuna alamar Boko Haram ce.
inin Abuja - Hukumar Kula da Gidan Yari ta Najeriya (NCoS), ana Laraba, ta ce zaman lafiya ya dawo a gidan kaso dake Kuje bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga.
Shugaba Muhammadu Buhari zai bar Abuja a ranar Laraba, 6 ga watan Yuli domin hallartar kungiyar cigaban kasa da kasa, IDA, ta Afirka a Dakar, Senegal. Shugaban
A ranar Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha izinin tafiya kasar Burtaniya domin neman lafiyar
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, ya lashi takobin cire tallafin man fetur kuma ya juya akallar tattalin arzikin zuwa wasu bangarorin ida
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, ya yi kira ga takwaransa na jam'iyyar NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, da ya girmi batun kabilanci...
A karo na biyu gwamnatin ƙasar Saudiyya ta sake kara wa'adin saukar jiragen da ke aikin jigilar maniyyatan hajjin bana, labarin da ya zamo mai daɗi a zukatan Al
Masu zafi
Samu kari