Latest
Shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya soki shugabancin siyasa a Najeriya, yana mai cewa al'ummar kasar na da raunin tsarin adalci da kyau.
A kalla 'yan Shi'a shida ne suka rasa rayukansu yayin da wasu masu tarin yawa suka jigata a yayin da suka fito tattakin ranar Ashura a Zaria, jihar Kaduna.
Ana zargin Peter Obi yana da alaka da kungiyar Pyrates Confraternity. Wadanda suka kafa kungiyar su ne: Wole Soyinka, Pius Oleghe, Ikpehare Aig-Imoukhuede.
A watan Yuni, Peter Obi bai fadawa kowa zai bar jam’iyyar PDP ba. ‘Dan siyasar ya fahimci Atiku Abubakar ba zai yi da shi ba a 2023, sai ya nemawa kansa mafita.
Sulhu tsakanin Atiku Abubakar da su Gwamna Wike ya jagwalgwale, har ta kai Nyesom Wike ya gayyaci Gwamnan Legas domin kaddamar da wasu ayyuka da ya yi a jiya.
Bayan jam'iyyar PDP ta samu karin goyon bayan wasu mambobin APC sama da dubu ɗaya da suka sauya sheƙa, Atiku ya nemi a kawo masa a wurin gangamin 15 ga wata.
Gwamnan na Kaduna ya mayar da martani ne ga ikirarin da kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP a 2023, Daniel Bawala, ya yi a shafin Twitter.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi martani kan yiwuwarsa na komawa jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP. El-Rufai yana martani ne kan ikirarin da kaka
Masu fama da gidajen haya za su cigaba da wahala, doimin an gano duk da halin da aka shiga a lokacin COVID-19, darajar filaye da gidaje na haya bai fadi ba.
Masu zafi
Samu kari