Latest
Yanzu muke samun labarin cewa, an sako tsoffin gwamnonin jihohin Filato da Taraba, Sanata Joshua Dariye, da Jolly Nyame daga gidan gyaran hali na Kuje, Abuja.
Za a ji Yadda zagin da ‘Dan takaran APC ya yi wa ‘Danuwan Shugaban Najeriya ya yi sanadiyyar ficewar Hon. Fatuhu Muhammed ya sauya-sheka daga APC mai mulki.
Yayin da mambobin majalisar wakilai suka baiwa shugaban ƙasa wa'adi ya shawo kan matsalar tsaro, Buhari ya naɗa babban mai taimaka masa ta fannin majalisa.
Wasu miyagun yan bindiga sun kaddamar da mummunan harin su kan mazauna garin Bali a jihar Filato ranar Lahadi da daddare, sun kashe aƙalla uku sun sace wasu.
A kokarin tabbatar da zaman lafiya ya samu gindin zama a jihar Filato, sojojin Operation Safe Haven da Yan Bijilanti sun ragargaji sansanin yan bindiga biyu.
An zube mahajjatan Kano da suka dawo daga kasa mai tsarki a filin sauka da tashin jiragen sama na Abuja kan rashin man jirgin sama da za a karasa da su jiharsu.
Wata matashiyar musulma budurwa mai suna Oyeneyin Adiat, wacce ta kammala digiri matsayin dalibar da ta fi kwazo a jami'ar Bowen ta alakanta nasararta ga Allah.
Bayan tasowar jirgin da ya ɗebo sawun ƙarshe na mahajjatan Najeriya, hukumar NAHCON ta gode wa Allah bisa nasarar da ya bata na kammala ayyukan Hajjin 2022.
Dakarun sojin saman Najeriya karkashin Operation Hadin Kai sun bayyana halaka fitaccen shugaban 'yan ta'addan Boko Haram, Modu tare da wasu 'yan ta'adda 27.
Masu zafi
Samu kari