Latest
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Legas, SP Benjamin Hundeyin, ya ja kunne jama'a da su kiyayi kai wa wadanda basu sani ba ziyara ba tare da sun sanarwa ba.
Watanni hudu bayan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin a mayar wa ‘yan takarar da suka janye daga takarar APC a taron gangami na ranar 26.
Wani mai wasan barkwanci, Eyinatayo Iluyomade, ya tsinci kansa a kurkuku bayan ya yi wasan barkwanci mai tsada, ya ajiye wasikar fashi da makami a wani banki
Ma'abota amfani da soshiyal midiya sun taya Mai Martaba, Oba Oloyede Adeyeoba Akinghare II, Arujale na masarautar Okeluse, murnar kammala karatun na sakandare.
A cigaba da kokarin tabbatar da zaman lafiya, jiragen hukumar sojin sama sun saki bama-bamai a kan wasu tulin yan ta'adda da ke kulla kai hari a Kaduna da Neja.
Za a ji aganar Tunbuke shugaban Jam’iyyar APC tana kara karfi Abdullahi Adamu ya ga ta kan sa domin ana son tsige shugaban Jam’iyyar APC saboda lissafin 2023.
Bode George yana ganin da wuya Atiku ya zama Shugaban kasa a 2023. Jagoran na PDP ya nunawa 'Dan takaran Shugaban kasar cewa yana bukatar kuri’un ‘Yan Kudu.
Gagararren kwamandan Boko Haram, Aminu Duniya, yana daya daga cikin wadanda ake zargin sun sheka barzahu sakamon samamen da jiragen yakin sojojin suka kai.
Za a ji Cosmos Ndukwe shi ne Mutumin da ke so kotu ta hana Atiku takara a PDP, ‘Dan siyasar ya shaida cewa ya je kotu ne a dalilin sabawa dokar PDP da aka yi.
Masu zafi
Samu kari