Latest
A ranar Larabar nan ne musibar da ba a taba gani ba ta aukawa mutanen kauyen Gidan Magana, ruwa ya ci kusan mutane kusan 30 a rana daya, har da wata amarya.
Za a ji babu gaskiya a rahotannin da ke yawo a kan janye takarar David Umahi, ya koma neman Sanata. ‘Yan siyasa da-dama a Najeriya su kan nemi kujerar Sanata.
A ranar Larabar nan kotun daukaka kara da ke zama a jihar Kano ta yanke hukunci a sake yin shari’a da Abdulsalam A. Zaura kan zargin da ake yi masa na damfara.
A zaman ranar Laraba, ‘Yan majalisar wakilan tarayya sun yi Allah-wadai da matsalar rashin tsaro da ke neman dabaibaye wasu jihohi musamman a yankin Arewa.
Rikicin kafin aure ya tilasta wata matashiyar yar Najeriya, Ada Uburu ta soke aurenta da masoyinta David Okike ana saura kwanaki uku kacal a daura masu aure.
Malamain addinin Musulunci masu wa'azi guda shida sun rasa rayukansu a jihar Kano ranar Laraba sakamakon mumunan hadarin mota yayin dawowa daga wajen da'awa.
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani game da kiran da dattawan Arewa suka yi na cewa ya kamata Buhari ya sauka idan ba zai magance tsaro ba a kasar nan.
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta tsige shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi bisa gano cewa ya saɓa sharuddan zaɓen PDP.
Sanatan APC daga jihar Goje ya kwankwaje 'yan mazabarsa da kyautar babura da keke napep. Ya bayyana dalilin yin wannan babbar kyauta ga 'yan mazabar tasa.
Masu zafi
Samu kari