Latest
Yayin da gwamnoni ke yunkurin shiga don kawo karshen sabanin Atiki da Wike. Msmbobin PDP sama da 600 sun tattara kayansu sun koma APC a jihar Gombe jiya Lahadi.
A bidiyon da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano motar bas din wacce ga dukkan alamu ta samu matsala ne daure a jikin babur dan achaba na ja da igiya.
Za a fahimci cewa Sanatan jihar Borno, Muhammad Ali Ndume yana da ra’ayin cewa rashin kayan fada na zamani ya hana ta’addanci ya zama tsohon labari a Najeriya.
Bayan kammala zaɓen gwamnan jihar Osun, hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar ta zabi ranar 15 ga watan Oktoba, 2022 domin gudanar da zaben kananan hukumomi.
Wata matashiyar budurwa ta shirya bidiyo inda take koyawa yan mata yan uwanta yan dabarun da za su dunga amfani da shi kafin su je tambayar iyayensu maza kudi.
Shugaba Buhari ya sake jaddada burin mulkinsa na Inganta rayuwar 'yan kasa duk da matsin tattalin arziki.Ya ce kaunar da yake wa 'yan Najeriya bata misaltuwa.
Yayin da zaben 2023 ya rage watanni shida, magoya bayan Obi sun yi tattakin nuna goyon bayansu ga tsohon gwamnan jihar Anambra dake tsaye a takarar 2023...
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya naɗa sabbin kwamishinoni 8 da zasu maye gurbin waɗan da suka aje aikin su domin tsaya wa takara a 2023.
Yaƴin da abubuwa suka ƙi suka ƙi cinyewa tsakanin Atiku da gwamnan Ribas, gwamnonin jam'iyyar PDP sun sha alwashin kawo karshen matsalar, zasu zauna a Adamawa.
Masu zafi
Samu kari