Latest
A ci gaba da tattaunawar neman shawari gabanin zaɓen 2023, mai neman zaman shugaban ƙasa a inuwar PDP, Atiku zai gana da masu ruwa tsaki na kudu maso gabas.
'Yan TikTok sun yiwa wata 'yar Najeriya mai kaudi a intanet tofin albarka saboda yadda take taimakawa mahaifiyarta. Ta bayyana yadda take taya mahaifiyarta.
Wata kyayyawar amarya yar Najeriya ta fusata sosai a yayin baikon aurenta a yankin Offa da ke jihar Kwara.Mahaifiyarta ce ta dauko mai hoto wanda bai kware ba.
Gwamnatin tarayya, ta hannun hukumar kula da jami'o'i ta kasa (NUC) a yammacin yau Litinin 26 ga watan Satumba ta janye umarnin da ya ba shuganannin jami'o'i.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da basaraken gargajiya na masarautar Tal, Alhaji Dabo Gutus a jihar Filato.
Mallam Garba Shehu ya karyata cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nemi a cire Festus Keyamo daga kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na APC.
'Yan ta’adda suka je gidan wasu mutane da ke unguwar Mando a karamar hukumar Igabi, sun dauke mutane. Yanzu sun ce dole ne a biya su akalla Naira miliyan 50.
Malamin dan kasar Masar da ke da zama a kasar Qatar ya kasance shugaban kungiyar hadin kan malaman addinin muslunci ta kasa da kasa kuma shine mu'assasin Ikhwan
Yayin da rage 'yan kwanaki a fara yaƙin neman zaɓen shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya naɗa da wasu kusoshin siyasa a cikin tagarsa ta kamfen zaɓen 2023.
Masu zafi
Samu kari