Sakamakon Rikici, An Dakatad Da Fara Kamfen APC Sai Baba Ta Gani

Sakamakon Rikici, An Dakatad Da Fara Kamfen APC Sai Baba Ta Gani

An dakatar da shirin kaddamar da yakin neman zaben Jam’iyyar All Progressives Congress APC sakamakon rikicin da ya kunno kai biyo bayan sakin sunayen mambobin kwamitin kamfe.

Dirakta Janar na kamfen neman shugaban kasan Tinubu/Shettima kuma Gwamnan Plateau ya sanar da hakan a jawabin da ya fitar ranar Talata, rahoton Vanguard.

A cewarsa, an dakatar da fara yakin neman zaben ne bisa wasu rikice-rikice dake shirin raba kan ‘yayan jam’iyyar.

Yace za’a sanar da sabon ranan farawa.

Dakaci karin bayani…..

Asali: Legit.ng

Online view pixel